(4) Insha’i shine tsara rubutu ko labari bisa
ga ma’ana da inganci ta hanyar jera tunani
da ka’idoji da masana suka shimfida.
(13) (a). Dangantaka tsakanin majemi da
badukubr akwai kyakkyawar dangantaka
tsakanin majemi da baduku saboda kamar yada muka sani majemi shine ke jeme fata wato ya gyarata ta
zamo baduku zai iya amfani da ita wajen sarrafa ta ta zamo abinda zamu rika amfani
dasu na yau da kullum. Kamar su jaka, filalla, hannun agogo, takalma da sauransu.
(b) Kayan jima
1. Ruwa
2. Allura
3. Zare
4. Makwankwasa
5. Almakashi
Kayan jimancibr
1. Bagaruwa
2. Kasko
3. Ruwa
4. Baba
5. Jirai. (6) Insha’i shine tsara rubutu ko labari bisa
ga ma’ana da inganci ta hanyar jera tunani
da ka’idoji da masana suka shimfida.